Matasa ƴan wasan ƙwallon ƙafa suna saurron taken kasar Rasha kafin a fara wasa. A kusa da su kuma masu zane na zana hoton Shugaban Rasha Vladimir Putin a wani bikin zane da ake gudanarwa. Maraba da ...
Bayanan hoto, Bayan wata shida ana gwabza yaki, ba a san me shugaban Rasha ke shirin kaddamarwa nan gaba ba. An wallafa 13 Satumba 2022 An saba ganin yadda gidan talabijin na kasa a Rasha yake bude ...
Hukumomin Rasha sun sanar a yau Asabar cewa an kama mutane 11 da suka hada da maharan hudu da ake zargi da kai harin, ‘yan kasashen waje a yankin Bryansk mai iyaka da Ukraine da Belarus. Kafar yada ...
Kasashen Italiya da Jamus na cikin kafofin yada labarun kasashen duniya da ke ci gaba da kwashe ma'aikatansu daga Rasha tun bayan samar da sabuwar doka da ka iya kai mutum fursuna. Kafofin yada ...
Gidajen talabijin da kafofin sada zumunta na Rasha na cewa dakarun kungiyar tsaro ta NATO sun shiga cikin dakarun sojin Ukraine domin fada da Rasha. Kasashe mambobin kungiyar Nato dai na ba da ...